Shirin Babban kundin Ma'anonin Musulunci da fassarorinsu:

Shi ne cikakken aiki domin futar da fassarori ta daidai Kuma amintacciya Kuma wacce ta ci gaba ta Ma'anonin da suka maimaitu a cikin litattafan Musulunci tare da sharhinsu don don anfanuwa da kuma cikakkiyar fahimtarsu, Kuma da tabbatar da samun ma'anarsu da ingantacciyar fassararsu daidai da wadan da akai dominsu.

Manufofi:

  1. Samar da wata madogara da na'urorin zamani kyauta wadanda suke amintattu ga fassarorin Ma'anoni na Musulunci.
  2. Samar da fassarori tahanyar na'urorin zamani daban ta tagogi da tsare ysaren na"urorin zamani.
  3. Bunkasawa dorarriya ga fassarori don anfanin kokarin abokan aiki da masu sa kai.

Daga cikin abubuwan da wannan kundi yayi fuce da shi:

  1. Game komai da ake bukata.
  2. kyauta.
  3. Tarin Fassarori masu yawa.
  4. Bunkasawa akai akai.
  5. Kwarewa.

Matakan ginawa da bunkasawa:

  1. Gina Katafaren kundin da yaren Larabci.
  2. Fassara Katafaren kundin zuwa Yarurruka.
  3. yiwuwar yada kundin ta hanyar na'urar Zamani.
  4. Bunkasawa ta koda yaushega katafaren kundin da kuma fassararsa.